Ko Garambawul Din Da Tinubu Ya Yi Zai Kawo Wa ’Yan Najeriya Sauki?
Manage episode 446683293 series 3311743
A karon farko tun bayan rantsar da shi, Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi sauye-sauye ga Majalisar Ministocinsa.
’Yan Najeriya dai sun dade suna jiran wannan garambawul din na Shugaban Kasa; said ai abin tambaya shi ne: mene ne zai biyo bayan wannan garambawul din?
A kan wannan batu shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari.
688 эпизодов