Hadarin Da Ke Tattare Da Aiwatar Da Kasafin Kudi Biyu A Lokaci Guda
Manage episode 456274241 series 3311743
Yayin da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yake gabatar da Kudurin Kasafin Kudi na 2025, shi kuwa Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio dauke hankalin jama’a ya yi da sanar da tsawaita wa’adin Kasafi na bana zuwa tsakiyar badi.
Sai dai masana sun yi gargadin cewa wannan lamari ka iya haifar da rikita-rikita a bangaren tattalin arziki da ma wasu bangarorin.
Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan yadda aiwatar da Kasafin Kudin bara da na bana a lokacin guda zai shafi rayuwar ’yan Najeriya.
715 эпизодов