"Wannan Ce Daya Daga Cikin Ummul Haba'isin Lalacewar Najeriya"
Manage episode 461101473 series 3311743
Saye ko sayar da guraben aiki wani abu ne da yake karuwa kuma yake barazana ga ci-gaban al’umma a Najeriya.
Akan yi zargin cewa mutane suna bin wasu hanyoyin da ba su dace ba kafin a ba su aiki a gwamnati.
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan wadannan hanyoyi da illar da suke haifar wa al’umma da kuma dabarun kawo karshensu.
715 эпизодов