Работайте офлайн с приложением Player FM !
Ra'ayoyin masu saurare kan rasa rayuka da aka yi yayin turmutsitsi a Najeriya
Manage episode 457203649 series 1151731
Aƙalla mutane 60 suka rasa rayukansu a sassan Najeriya, yayin turmutsitsin karɓar tallafin abinci da kuma taron bikin ƙarshen shekara na yara a jihohin Anambra, da Oyo da kuma birnin Abuja.
A yayin da ‘yan Najeriyar ke tofa albarkacinsu kan lamarin wasu na ɗora laifin aukuwar haɗurran akan gazawar mahukunta wajen samar da tsarin bai wa mutane kariya yayin taruka, yayin da wasu ke ganin ɗaiɗaikun masu raba tallafin ke da alhaki la’akari da cewar suna yin hakan ne ba tare da tsari ko sanin hukuma ba.
Wannna shi ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkacin bakinku a kai.
Latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin...
24 эпизодов

Усі епізоди
×Добро пожаловать в Player FM!
Player FM сканирует Интернет в поисках высококачественных подкастов, чтобы вы могли наслаждаться ими прямо сейчас. Это лучшее приложение для подкастов, которое работает на Android, iPhone и веб-странице. Зарегистрируйтесь, чтобы синхронизировать подписки на разных устройствах.